Liu Wen (doctor) | |
---|---|
Rayuwa | |
ƙasa | Sin |
Karatu | |
Makaranta | Wuhan University (en) |
Sana'a | |
Sana'a | likita |
Liu Wen (刘文), ya kasan ce kuma yana ɗaya daga cikin "masu fallasa" na cutar COVID-19 kuma likita ne da ke aiki a sashin ilimin jijiyoyi a asibitin Wuhan Red Cross[1] .